Reposted from @realabmaishadda Innalillahi wa'inna ilahir raji'un.
"Yan fashi da makami sun harbi Mijin kanwata Zainab Baban Fati AHMAD SANI ABBAS ya rasu
Ya Allah Ka Tona Musu Asiri Albarkacin wannan wata da muke ciki.
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Shidai bashir mai shadda ya kasance babban jigo a hausa film industry, inda mafiya yawancin fina finansa sarki Ali nuhu ne ke bada Umarni.
Lallai babu shakka wannan rasuwa ta girgiza producern inda ya wallafa hotunan kanwar tasa dana 'yarsu kwaya daya inda yake cewa :
" Allah Sarki😭😭😭"
Reposted from @realabmaishadda Innalillahi wa'inna ilahir raji'un.
"Yan fashi da makami sun harbi Mijin kanwata Zainab Baban Fati AHMAD SANI ABBAS ya rasu
Ya Allah Ka gaggauta Tona Musu Asiri Albarkacin wannan wata da muke ciki.
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Munyi babban rashin mutumin kirki