API

Rahama Sadau da Matar Gwamna

Jaruma Rahma sadau tayi wani yunkuri na kokarin hadin guiwa tsakanin ta da Hajia Imaan Suleiman Ibrahim DGNaptip, karkashin gidauniyar ta RayOfHopeN don dakile fataucin mutane a ƙasar mu ta Nigeria.Jarumar tayi hakane don taimakawa Al'umma da kokarin bada gudunmawa don dakile wannan lamari da ya haddabi Al'umma a Nigeria.

Wannan masifa na ɗaya daga cikin abin dake addabar yankin arewacin Nigeira
ya kuke ganin wannan yunkuri na Rahama Sadau jarumar Nollywood da Kannywood Hausa film, kuma wani kira kuke ma sauran jarumai domin suyi koyi da irin wannan yunkuri mai kyau
Jarumai dai tayi nasarar samun hadin gwiwa kuma ayyuka suna shirin kankama wa Rahama Sadau
~ Labaran Kannywood Flix ~