Adamu A Zango ya kasance shahararren Dan wasan Hausa kuma jarumi a masanan'antar shirya fina finai ta Kannywood wanda ke kano, kuma mawakin Hausa ne sosai, kuma yana koyar da rawa sannan kuma yana kida sosai kuma ya kware a wannan fanni domin koda ya shigo masana'antar fim kida ya fara koya a kamfanin lenscope na sani mu'azu dake kano tumbin giwa dake Nigeria, mazaunin garin Kaduna.
Yanada mabiya da masoya masu dimbin yawa, wanda mutane da yawa suke siffantasa da jarumi na biyu wajen karfin jama’a da masaya a kannywood bayan sarki Ali Nuhu, wanda hakan yanada alaka da sunan da ake kiransa da Yarıma wato Prince a turance.
Sannan Adam Zango, babban Dan Wasa Ne Wanda Ya Karbi Manyan Kyaututtuka. Adam A Zango yayin Fina-finai da dama wanda Suka Hada Da,ya Ya Na, hubbi, babban Yaro, nas, dan Kuka, hisabi, yar Agadez, hindu, salma, Rumana, fataken Dare da Dai Sauran Su. a shekarar 2019, Adam a zango ya ware kimanin Naira miliyan 47 tallafi ga yara marayu. harma ya gurfanar da kudirinsa a fadan marigayi sarkin Zazzau mai martaba Shehu idris. Adam A. Zango ya shiga gidan kaso a dalilin saba doka a shekarar 2007, saboda ya saki wakokin album dinsa mai suna Bahaushiya.
JERIN MANYA MANYAN FINA FINAN ADAM A. ZANGO
- Ya Ya na
- Yar Agadez
- Adamsi
- Addini ko Al 'Ada
- Adon Gari
- Ahlul Kitab
- Alkawari na
- Albashi (The Salary)
- Andamali
- Ango da Amarya
- Artabu
- Aska Tara
- Auren Tagwaye
- Baban Sadik
- Babban Yaro
- Balaraba 2010
- Basaja
- Bayan Rai
- Bita Zai Zai
- Dajin So
- Dan Almajiri
- Dare
- Dijangala
- Duniya Budurwar Wawa
- Dutsen Gulbi
- Farar Saka
- Fataken Dare
- Ga Duhu Ga Haske
- Ga Fili Ga Mai Doki
- Gaba da Gabanta
- Gambiza
- Gamdakatar
- Gwamnati
- Gwanaye
- Gwaska
- Hadizalo
- Hindu
- Hisabi
- Hubbi
- Ijaabaah
- Jamila
- Kaddara Ko Fansa
- Kama da Wane
- Kare Jini
- Kolo
- Kundin Tsari
- Laifin Dadi
- Larai
- Madugu
- Masu Aji
- Mata ko Ya
- Matsayin So
- Mazan Fama
- Matsayin So
- Mazan Fama
- Mukaddari
- Murmushin Alkawari
- Mutallab
- Nai Maka Rana
- Namamajo
- Nas
- Ni Da Ke Mun Dace
- Najeriya Da Nijar
- Nusaiba
- Rabin Jiki
- Rai A Kwalba
- Rai Dai
- Rawar Gani
- Rintsin Kauna
- Rumana
- Ruwan Ido
- Ruwan Jakara
- Sai Wata Rana
- Salma
- Shahuda
- Siyayya Da Shakuwa
- Sayayyar Facebook
- Tarkon Kauna
- Tsangaya
- Ummi da Adnan
- Walijam
- Wata Rayuwa
- Ya Salam
- Zanen Dutse
- Zarar Bunu
- Zatona
- Zeenat
- Zo Mu Zauna
- Zulumi