API

New Hausa film - DA ALLAH NA DOGARA (Sabon Film na Kannywood)

Da Allah na dogara sabon film ne na kannywood mai matukar darasi da yawa, inda yazo da darussa daban daban musamman wadanda suke neman kudi ta kowani hali ba tareda duba da abinda hakan zai janyo a gaba ba, wannan shiri na musamman ne wanda Bello Muhammad Bello wanda akafi sani da General BMB dake garin Jos shine jarumin shirin kuma shine ya bada umurni, Ibrahim L. Ibrahim ibnatuzahh shine ya shirya kuma ya dauki nauyin shirin.