A cikin shirin Babban Darasi karo na farko, Malam Ibrahim Hussain Abdulkarim mai sharhi da fadakarwa musamman a kafafen sada zumunta na zamani, yayi tabo batutuwa da suka shafi matsalolin Arewacin Najeriya, da abubuwan da ya kamata abi don ceto arewa daga cikin matsala.
Cikakken tattaunawa game da matsalolin arewa da darasi da za'a iya dauka domin gyara