API

SIYASA DA ADDINI - Hira da Sheikh Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami

Tattaunawa ta musamman da tsohon ministan kimiyya da tattalin arzikin fasaha a Najeriya, Sheikh Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami.

Tattaunawar da shehin malamin kuma tsohon ministan Najeriya yayi da kafar yada labarai ta Duniya na sashin Hausa na Muryar Amurka VOA Hausa, an tabo abubuwa da daban daban, tun daga rayuwar malamin bayan kammala aiki a matsayin minista, ya zuwa kudirin da ake rade radin cewa malamin zai shiga siyasa, da batutuwa daban daban.

Kalli cikakken hirar a bidiyo a nan kasa

Tattaunawa da Sheikh Pantami game da siyasa a Musulunci