API

Kwankwaso - Kan Rikicin Masarautar Kano da Sauya Launin Jam'iyyar NNPP

Cikakkken sabuwar  hira da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso kan canza launi da tambarin jam'iyyar NNPP tareda kwaskwarima ga kundin jam'iyya.

Haka zalika an tabo batun dambarwar rikicin masarautar kano tsakanin Sarki Muhammadu Sanusi II da Sarki Alhaji Aminu Ado Bayero.


Ga cikakken rahoton a kasa.


Bidiyon Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso