API

Dr. Idris Dutsen Tanshi Ya Gargadi Malamai Kan Hana Matasan Nigeria Zanga-Zanga

Yadda Malamin addinin nan Dr. idris abdulaziz bauchi ya gargadi Malamai kan hana matasa zanga zanga a Najeriya da cewa haramun ne.

Malamin yaja hankalin malam da su bi a hankali domin yanzu talakawa sun zo wuya, ga bidiyon cikakken bayanin malamin.