Wadannan wasu daga cikin manyan biyoyi da suke trending na 'yan Kannywood a YouTube
Aminan Juna: Ali Nuhu Tare Da Yakubu Muhammad
Shahararriya Jarumar Kannywood Asma'u Wakili Itama ta shahara sosai ga tarin Masoya ciki da wajen Najeriya
Fatima Usman Kinal Shahararriya Jarumar Kannywood, tana da kyau sosai kuma bata jima da yin aure ba yanzu haka, Allah ya basu zaman lafiya, Ameen.
Adam A. Zango Babban Jarumi wanda ake ma lakabi da Prince wato yarima, a wannan bidiyo jarumin na cikin farinci lokacin da mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima yayi masa kyauta mota